fbpx
Monday, August 3
Shadow

Ali Jita na gyaran Naman Layyarsa

Tauraron Mawakin Hausa, Ali Isa Jita kenan a wannan hoton yayin da yake gyaran Naman Sallarsa.

 

Ya sakawa Masoyansa hoton a shafukan sada zumunta inda ya mai taken “Sarkin Pawa, Barkan Mu da Sallah”

View this post on Instagram

Sarkin pawa 😅 Barkan mu da sallah

A post shared by Ali jita (@alijita1) on

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *