fbpx
Monday, August 3
Shadow

Ali Nuhu da Dansa Ahmad

Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton inda yake tare da danshi, Ahmad a yayin bikin Sallah.

 

Ali ya sakawa miliyoyin masoyamshi na shafukan sada zumunta wadannan hotunan inda da dama suka yaba.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=hdlabarai.aplibwxLeave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *