Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nashi daya sha kwalliyar data mai kyau, sanye yake da kananan kaya, hula, hana sallah ta musamman me dauke da sunanshi rubuce a jiki.
Muna mishi fatan Alheri.
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});