fbpx
Tuesday, May 24
Shadow

Ali Nuhu a kasar Turkiyya

Tauraron fina-finan Hausa Ali Nuhu ya sauka a birnin Istanbul na kasar Turkiyya bayan da ya kammala ziyararshi a kasar Ingila inda yayiwa Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth jagoranci zuwa gurin karbar kyautar da aka karramasu da ita acan.

Alin dai dama ya bayyana cewa aiki zai kaishi kasar ta Turkiyya.

Muna mishi fatan Allah ya kiyaye hanya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Matasan musulmai suna neman yin zina ne da matan kirista, idan suka ki amince musu sai su musu sharrin cewa sun zagi Annabi Muhammad(SAW)>>Inji Kungiyar CAN

Leave a Reply

Your email address will not be published.