Taurarin Fina-finan Hausa Ali Nuhu(Sarki), Nafisa Abdullahi da Ramadan Booth a gurin karramawar da aka yiwa jaruman daren jiya a kasar Ingila.
Bayan kammala bikin bayar da kyautar da alama jaruman sun fantsama gari yin wasu hidin dimun, anan hotunan da jaruman suka sakane a dandalinsu na sada zumunta suna zaune a wani shago.