fbpx
Tuesday, January 19
Shadow

Ali Nuhu yayi Murnar zagayowar ranar haihuwar diyarsa, Fatima

Tauraron fina-finan Hausa,  Ali Nuhu ya bayyana farin cikinsa da zagayowar ranar haihuwar diyarsa Fatima Ali Nuhu.

 

A sakon da ya fitar ta shafinsa na Instagram ya bayyana cewa ranar da aka haife ta babbar ranace a rayuwarsa kuma ta kawo haske cikin rayuwarsa, ya bayyana cewa yana alfahari da ita.

https://www.instagram.com/p/CJ9l8ebB5EE/?igshid=tm3usf8pnwz3

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *