fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Aliko Dangote na murnar cika shekaru 65

Shahararren dan kasuwar Najeriya kuma wanda yafi kowa kudi a Najeriya, Alhaji Aliko Dangote na murnar cika shekaru 65.

 

Dangote shine yafi kowa kudi a Najeriya da Afrika.

 

Ya shahara sosai wajan kasuwancin Siminti, Suga, Gishiri da sauransu.

 

Yanzu haka yana gina matatar man fetur wadda tana daya daga cikin na gaba-gaba a Duniya.

 

Gwamnan Naija dana Bauchi da sauransu na daga cikin wanda suka taya Aiko Dangote murnar zagayowar ranar haihuwarsa inda suka masa fatan Alheri.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Dan uwan Buhari daya yi barazanar rusa APC ya fice daga jam'iyyar

Leave a Reply

Your email address will not be published.