ALIYU OBOBO: Kudi Ya Zo Nema A Wajen Tinubu Ko Neman Suna?
Idan Za A Iya Tunawa Aliyu Obobo Ya Ce Har Kimanin Naira Milyan 40 Aka Taya Keken Da Ya Tuka Ya Je Saudiyya Da Shi, Amma Ya Ki Sayarwa Saboda Ya Ajiye Shi A Matsayin Tarihi, Amma Kuma Sai Ga Shi An Ce Ya Sake Yin Tattaki Daga Jos Zuwa Abuja Domin Taya Tinubu Murnar Cin Zabe.

Kudi ya zo nema a wajen Tinubun ko neman suna?
Ko da yake masu iya magana suna cewa ‘idan Allah ya yanka maka kazar wahala, to tabbas sai fige ta’.
Daga Aminu Saleh