fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Alkali ya kashe auren wani mutum sannan ya aure matar daga baya

Jihar Legas ta sauke wani alkali me suna Mr Ishola Razaki Adeyemi Daga mukaminsa bayan da ya kashe auren wani mutum, Adeyemi sannan ya kwace matar.

 

Adeyemi yace bayan ds ya tunkari alkalin kan maganar, yasa an kamashi aka daure.

 

Sannan kuma aka kaishi gidan yarin kiri-kiri. Ya kuma kara da cewa, ya hanashi ganin ‘ya’yanshi.

 

A karshe dai an sauke alkalin daga mukaminsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.