fbpx
Sunday, June 26
Shadow

Alkali zai raba auren matar dake tuhumar uwar mijinta da shan mata sigari a cikin dakinta a garin zariya

Alkali zai raba auren matar dake tuhumar uwar mijinta da shan mata sigari a cikin dakinta a garin zariy

Daga Muhammad Inuwa Zariya

Mata ta nemi alkali daya datse igiyar auranta da mijinta, sabo da mahaifiyar shi tana zuwa dakinta ta sha mata sigari.

Wannan al’amarin, ya faru ne a layin kutare dake anguwan bishar, cikin wani gida ake kira da gidan zawarawa duk dai a cikin birnin garin zariya.”

A nan kuma mijinnata yaki daukan mataki, kuma hakanan wani lokaci a gaban bakinta ita sirikan ke busa hayaki ga cikin dakinta.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.