fbpx
Friday, July 1
Shadow

Allah ka dai ke bayar da mulki, Fadin cewa wai kai ka taimaki Buhari ya zama shugaban kasa yiwa Allah katsalandan ne>>FFK ya gayawa Tinubu

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani Kayode ya mayarwa da Tinubu martani kan cewar da yayi shine ya taimakawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya zama shugaban kasa a shekarar 2015.

 

FFK yace ya kamata Tinubu ya kiyaye abinda zai rika fada dan kuwa Allah ne kadai ke bayar da mulki ga wanda yaso.

 

FFK yace wani yace wai shi ya baiwa wani Mulki to katsalandan ne ga Allah dan kuwa Allah shi ke bayarwa sannan kuma ya kwace a duk sanda ya so.

Karanta wannan  Hukumar zabe ta INEC ta karawa masu yin rigistar katin zabe lokaci amma ta gargadi jam'iyyar APC, PDP da dai sauran su

“God alone is God. He alone gives power. He alone takes the glory for who or what we are or become tomorrow.

When a mere mortal says “I made you” it is an affront to God, a stench to His nostrils and a challenge to His sovereignty.

Mind what you say lest He chooses to humble you’.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.