Tauraron mawakin Hausa, dake yawan jawo cece-kuce, Nazir Sarkin Waka yayi rokon Allah sa kar kudin mu su kare.
Nazir ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta.
Mai bukatar hakan yace amin🙏🏿 pic.twitter.com/Hrhog7cVxw
— Sarkinwaka (@real_sarkinwaka) April 28, 2022
Yace me bukatar hakan yace Amin.