fbpx
Wednesday, March 3
Shadow

Allah ne kadai ya san wanda zai zama shugaban kasa a 2023>>Rotimi Amaechi

Ministan Sufuri, Rotimi Ameachi ya bayana cewa Allah ne kadai yasan wanda zai zama shugaban kasa a shekarar 2023.

 

Ya bayyana hakane yayin da yake musanta maganganun da ake na cewa shine zai zama shugaban kasa a 2023, inda yace Allah ne kadai yasan wanda zai zama.

 

Hutudole ya samo muku cewa, Amaechi a hirar da aka yi dashi a Channelstv ya bayyana cewa aikinshi a ganashi a matsayinshi na Minista kuma ba zai so a kawar masa da hankali daga kai ba.

 

I am still the Minister for Transportation and only God can tell who will be the President of Nigeria in 2023,” the 58-year-old Minister said during the programme

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *