fbpx
Monday, August 8
Shadow

Allah ne ya umurce ni na boye su a cikin coci har sai Yesu ya dawo karo na biyu, cewar faston da aka kama yayi garkuwa da mutane 77 a jihar Ondo

A karshen makon daya gabata hukumar ‘yan sanda ta ceto mutane 77 a hannun wani fasto daya boye su a ginin kasa na cocinsa dake yammacin jihar Ondo.

Cikin mutanen 23 yara ne sai manya 55 yayin da hukumar ta bayyana cewa garkuwa yayi dasu.

Amma shi yace Allah ne ya umurce shi daya boye mutanen har sai Yesu ya dawo karo na biyu.

Kuma dayawa daga cikin yaran sunki komawa gida sunce sai an saki faston sannan su koma.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Hallau rundunar sojin sama ta sake kashe shugaban 'yan ta'addan jihar Katsina tare da tawagarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published.