fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Allah Sarki: Harhashi ya shiga har gida ya kashe wannan yarinyar a Maiduguri

Yarinyar me suna Maryam Mustapha tana kwance a daki gana bacci harsashi ya shiga har dakin ya kasheta.

 

Wata me suna Yagana Usman ta bayyana cewa ba’a san ko wanene ya harbo harsashin ba amma ana tsammanin masu murnar sabuwar shekara ne.

 

Lamarin ya farune a Umariri Baga yayin da ake murnar sabuwar shekara.

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya ta sha Alwashin magance matsalar yin kashi a waje

Leave a Reply

Your email address will not be published.