fbpx
Wednesday, May 25
Shadow

Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mutanen kauyen Magazu a jihar Zamfara ke tserewa daga gidajensu saboda hare-haren ‘yan Bindiga

Hare-haren ‘yan Bindiga sun tilasta mutanen kauyen Magazu dake karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara tserewa daga gidajensu.

 

Jihar Zamfara na daga cikin wanda ke fama da matsalar tsaro a Arewacin Najeriya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Duminsa:Kalli Hotunan gawar wani Bahaushe me sayar da tsire da IPOB suka kashe a jihar Anambra

Leave a Reply

Your email address will not be published.