fbpx
Thursday, May 19
Shadow

Allah Sarki: Kalli hoton sojan saman da ya rasu a hadarin jirgin saman da ya faru a Kaduna a Yau me shuna Abubakar M.

A yaune aka samu hadarin jirgin saman sojojin Najeriya a jihar Kaduna.

 

Sojoji 2 ne suka rasu a harin.

 

Wannan hoton daya daga cikin sojojin ne me suna Abubakar M.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli Bidiyon yanda 'yan Bindiga suka sace matafiya a hanyar kaduna a yau

Leave a Reply

Your email address will not be published.