fbpx
Tuesday, May 17
Shadow

Allah Sarki: Kalli Hotunan gawarwakin mutanen da ‘yan Bindiga suka kashe a sabon harin da suka kai Zamfara

Wadannan gawarwakin mutanen da ‘yan Bindiga suka kashe ne a wani hari da suka kai kauyen Faru dake karamar hukumar Maradun a jihar Zamfara.

 

Ko da a jiya mun ji yanda ‘yan Bindigar suna kai harin da suka kashe ‘yan banga 50 da kona wani Asibiti.

Jihar Zamfara na daga cikin jihohi na gaba-gaba wajan fama da matsalar ‘yan Bindiga a Arewacin Najeriya.

Leave a Reply

Your email address will not be published.