Wannan sojan na daya daga cikin wanda ‘yan Bindiga suka kashe a jihar Kaduna.
Sojan me suns Mr. Solomon Gimba na daga cikin wadanda ‘yan Bindiga suka kashe a birnin gwari dake jihar.
Wani dan uwan gimba da ya fito daga kudancin jihar Kaduna ne ya bayyana haka a shafinsa na Facebook.
Yayi Alhinin rasuwar dan uwan nasa;





