fbpx
Monday, August 15
Shadow

Allah Sarki: Kalli hotunan sojojin da ‘yan Bindiga suka kashe a jihar Naija

Rahotanni sun bayyana cewa kwararren me harbi da bindiga daga nesa, watau Sniper a turance ne ya rika kashe sojojin.

 

Sojoji sama da 20 ne dai majiyarmu daga garin Erena ta tabbatar da cewa an kashe, majiyar tace tuni an dauke gawarwakin an fita dasu daga garin.

 

Wadannan hotunan wasu daga cikin sojojin da aka kashene:

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Luyan Nnamdi Kanu ya zargi gwamnatin Buhari da baiwa 'yan bindiga kulawa ta musamman amma tana tauye hakkin talakawa

Leave a Reply

Your email address will not be published.