Wannan yarinyar me suna Victoria Ajeh me shekaru 11 an mata fyade kuma har ta haihu.
Kawunta wanda take hannunsa, Joseph Adoyi ne ya mata fyaden, kuma Rahotanni sun bayyana cewabya kai shekaru 50 a Duniya.
Tuni dai aka sallame ta daga Asibitin.