fbpx
Sunday, May 22
Shadow

Allah Sarki: Matsalar Aljanu Ta Sa Ta Bankawa Kanta Wuta, Ta Mutu

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Matsalar Aljanu Ta Sa Ta Bankawa Kanta Wuta, Ta Mutu

Wannan budurwa mai suna Zubaida wadda ake yi wa lakabi da Zube ‘yar asalin unguwar Gwuiwa Gawon Kifi dake karamar hukumar Wamakko ta jihar Sokoto, ta zubawa jikin ta fetur ta kuma kama da wuta inda ta zamo sanadiyar mutuwar ta.

Majiyarmu ta bayyana cewa hakan ya biyo bayan matsalar Aljanu da take fama da shi. Yayin da wata majiya kuma ta rawaito cewa marigayiyar ta yanke hukuncin yin hakan ne bayan ta samu matsala da saurayinta.

Karanta wannan  'Yan Boko Haram 53,262 ne suka mika wuya>>Hedikwatar tsaro

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.