Wani mazaunin garin ya dauki hotunan karen yana wasa da matar mai tabin hankali kuma ya bayyana cewa kare yana ziyartar matar a kowane dare.
Ya kara da cewa bayan danginta da abokanta sun yi watsi da ita, karen yakan duba ta a duk lokacin da aka sake da dare.
