fbpx
Monday, August 8
Shadow

Allah sarki:Bidiyon yanda wasu jama’a suka tare fadar sarkinsu suka hana a konata a Legas

Jama’ar Ojora dake Legas sun fito suka tare fadar sarkinsu inda suka hana fusatattun matasa shiga su konata.

 

Sun bayyana cewa wqnnan masarauta na nan shekara da shekaru kuma suna son sarkinsu dan haka ba zasu bari a wulakantashi ba.

 

A video which captured moment Ojora indigenes stopped hoodlums from vandalizing their community King’s palace in Lagos, has gone viral.

 

Residents of the community were seen blocking the palace and refusing the hoodlums entrance into the royal house which they said has been in existence for years.

Leave a Reply

Your email address will not be published.