fbpx
Monday, August 8
Shadow

Allah sarki:Ji Yanda ‘yansanda suka koma saka kayan gida a Ibadan saboda tsoron kada a kai musu hari

Bayan da aka yi zargin cewa harsashi ya kashe wani matashi a Ibadan, matasa sun dauki gawarsa zuwa ofishin ‘yansanda dake Makolo inda suka yi yunkurin kona Ofishin.

 

Saidai matasan dake unguwar sun hana su cimma burinsu. Kwamishinan ‘yansandan jihar ya tabbatar da cewa ‘Yansanda 5 ne aka kashe a jihar.

 

Vanguard ta ruwaito cewa ‘yansandan dake ofishin Makolo duk kayan gida suka sanya, wannan na Faruwane saboda badda kama a tsakanin mutane kada a gane cewa su ‘yansanda ne.

 

Hakanan ‘yansanda masu baiwa motoci hannu suma sun yi ta kansu. Da aka tambayi wani daga cikin ‘yansandan ya bayyana cewa, yanzu ba sai an gayawa dan sanda ya kiyaye ba, kayan gida muke sakawa dan badda kama.

Karanta wannan  'Yan bindiga sun kashe insfetoci biyu tare da wani dan Indiya a wani kamfani dake jihar Imo

 

Vanguard observed that most policemen and women now wear mufti to hide their identities. In some police stations visited, all their gates were locked with some armed men keeping vigilance.

At Mokola roundabout, an officer in white shirt and blue jeans was seen firing warning shots by the fence.

Also, all the traffic wardens have vacated most junctions where they control traffic. Their duties have been taken over by some youth in plain clothes. They were sighted at Sango, Mokola roundabout, University of Ibadan gates, Ajibode junctions and others.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.