Aijin hajji na daya daga cikin manyan Ibadu a musulunci wanda kuma ya wajaba ga duk wanda ya samu iko.
Saidai rashin kudi, Lafiya, da sauran wasu al’amura na rayuwa kan hana wasu halarta, amma a wajan wani Tsoho kuwa, gidansa ya sayar ya tafi aikin Hajji.
Bidiyon tsohon ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunta.
The old man sold his house in order to get to visit the Kaabah!
May Allah swt forgive our shortcomings and grant us the Tawfeeq to do that which pleases Him. pic.twitter.com/0U574B9eBM
— Abdurrahman Ishaq (@_abdurrahman_91) April 17, 2022