fbpx
Monday, August 8
Shadow

Allah Sarki:Kalli yanda Gwamna Zulum ya tsaya bakin hanya ya karbi takardun wasu matasa da suka gama karatu, basu da aikin yi

Bidiyon gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bayyana inda aka ganshi ya tsaya a gefen hanya ya karbi takardun kammala makaranta na wasu matasa.

 

Wani me sunan, Mustapha Muhammad Gujba ne ya saka Bidiyon a shafinsa na Twitter inda kuma da dama suka rika yabawa Gwamnan.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.