fbpx
Saturday, August 20
Shadow

Allah Sarki:Ya rasu ana saura kwana daya aurensa

Wani matashi dan Kano ya rasu ana saura kwana daya aurensa.

 

Matashin dansanda ne me suna Nasiru Ya’u Abba Kazaure daga jihar Jigawa.

 

Ya rasu sanadiyyar hadarin mota da ya rutsa dashi ranar Juma’a, 7 ga watan Janairu.

 

Ranar 8 ga watan Janairu ne aka shirya daura aurensu shi da masoyiyarsa, Zainab Salen Jafar.

 

Kamin rasuwarsa, Dansandan shine dogarin shugaban karamar hukumar Kazaure.

‘Yan uwa da abokan arziki sun hau shafukan sada zumunta inda suke alhini da yi masa fatan samun rahama.

Leave a Reply

Your email address will not be published.