Direban jirgin kasa na jihar Kaduna da ‘yan bindiga suka kaiwa hari suka sace su a watan maris na wannan shekarar , yace ba zasu taba yafewa gwamnatin Najeriya ba.
Direban ya bayyana hakan ne a sabon bedeyon da ‘yan bindigar suka saki wanda suka lallasa wasu daga cikinsu da bulalai.
Inda yace yana suna neman agaji a wurin manyan kasashen nahiyar turai kamar su Ingila Amurka da kuma Faransa domin Najeriya ta gaza.