fbpx
Wednesday, August 10
Shadow

Allah ya isa, duk wanda ke da halin kawo karshen matsalar tsaro amma yaki yi>>Hadiza Gabon

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta yi Allah ya isa kan masu ikon kawo karshen matsalar tsaro amma suka ki yi.

 

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta inda take martani kan bidiyon fasinjojin jirgin kasar da ‘yan Bindiga suka nuna suna dukansu.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Da Dumi Duminsa: Hukumar 'yan sanda ta kama shararren mawakin Najeriya Kizz Daniel a kasar Tanzania

Leave a Reply

Your email address will not be published.