fbpx
Thursday, August 18
Shadow

Allah ya kawo na ‘yan gaba>>Hafsat Idris tawa kanta Addu’a bayan da tawa diyarta Aure

Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris tawa diyarta, Khadija aure wanda aka sha shagali sosai.

 

Lamafin ya dauki hankula a shafukan sada zumunta inda da dama ke ganin cewa anya kuwa diyarta ce ta cikinta?

 

Hafsat dai bata amsa wannan tambaya da kanta ba amma abokan aikinta irin su Rukayya Dawayya da Saratu Gidado, Daso, sun amsa da cewa ‘ya’yantane.

 

Bayan Bikin, Hafsat ta Saka wani Bidiyo tana rawa inda ta yi fatan cewa Allah ya kawo na ‘yan Gaba.

https://www.instagram.com/p/CM4vFuBpHwf/?igshid=eamwojo6bw3p

 

A baya dai, hutudole.com ya kawo muku Rahoton yanda aka yi bikin dake cike da hotuna da Bidiyo.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.