fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Allah ya kiyaye, Kisa yake>>Gwamna Yahya Bello yaki amincewa da rigakafin Coronavirus/COVID-19

Gwamnan jihar Kogi  Yahaya Bello ya bayyana cewa rigakafin cutar Coronavirus/COVID-19 kisa yake kuma an kawo shine dan sakawa mutane cutar da zata kashesu.

 

Ya bayyana hakane a wani wajan taron siyasa. Dawowar cutar Coronavirus/COVID-19 yasa kasashe da yawa suka dukufa neman rigakafin cutar.

 

Tuni dai shuwagabannin kasashen Duniya da dama irin su Amurka, Saudi Arabia, UEA, Israel da sauransu suka karbi rigakafin cutar.

 

Saisai Gwamna yahaya Bello yace shin me yasa ba’a samo rigakafin HIV Aids da sauran cutukan da suka damu Al’umma ba sai cutar Coronavirus/COVID-19.  Yace be hana kowa ya samu rigakafin cutar ba amma fa a lura.

“Vaccines are being produced in less than one year of COVID-19. There is no vaccine yet for HIV, malaria, cancer, headache and for several other diseases that are killing us. They want to use the (COVID-19) vaccines to introduce the disease that will kill you and us. God forbid,” he said.

 

“We should draw our minds back to what happened in Kano during the Pfizer polio vaccines that crippled and killed our children. We have learned our lessons.

 

“If they say they are taking the vaccines in the public allow them take their vaccines. Don’t say I said you should not take it but if you want to take it open your eyes before you take the vaccines.”

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *