fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Allah ya kiyaye Tsautsai: Bidiyon ‘yansanda 3 na kokarin kwacewa jami’in Civil Defence Bindiga amma sun kasa

Wannan Bidiyon ya dauki hankula da dama saboda yanda aka ga wasu ‘yansanda 3 na kokarin kwacewa jami’in Civil Defence bindiga.

 

Saidai sun kasa inda ake ta kici-kici. Babu dai cikakken bayanin inda lamarin ya farubko kuma dalilin faruwarsa.

 

Mutane daban-daban na ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akan Lamarin.

 

Kalli Bidiyon a kasa:

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  'Yan ta'adda sun kaiwa 'yan mahalissar jihar Baushi hari sun ji masu rauni tare da bata masu kadarori su yayin da suke gudanar da taro

Leave a Reply

Your email address will not be published.