Tauraron fina-finan Hausa, Mudassir Haladu wanda ake kira da Barkeke kenan a wannan hoton nashi tare da iyalanshi , Midassir ya godewa Allah bisa kyautar iyali daya mai wadda ya bayyana da cewa “Kyautar da ba’a sayarwa” ya kuma yi fatan duk wanda baida irin wannan Allah ya bashi.
Gadai abinda Mudassir ya rubuta kamar haka:
“With family Alhamdulillahi godia ga mahaliccin duniya kayimin kyautar da ba’asayarwa. Allah yadda ka azurtani da wadannan bayi naka duk Wanda bashidasu Allah kabashi…”
Muna musu fatan Alheri.