fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Allah ya Shiryeki: Bidiyon Fati Washa da ya jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Washa kenan a wannan bidiyon da ta saka a shafinta na Sada zumunta kuma ya dauki hankulan masoyanta sosai.

 

Yayin da wasu ke yabawa sa Bidiyon, Wasu kuwa sun bayyana rashin jin dadin ganinsa.

 

Wani ya gayawa Washa cewa, “Allah ya Shirya”, Wani Kuwa cewa yayi “Allah ya baki Miji na Gari”. Wani kuwa ce mata yayi a Abi Duniya a hankali.

 

Kalli Bidiyon a kasa.

 

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamnatin tarayya zata dauki ma'aikata miliyan 1 su yi aikin kidaya

Leave a Reply

Your email address will not be published.