Wednesday, October 9
Shadow

Allah Ya Yiwa Alhaji Ali Obobo Da Ya Taba Zuwa Ƙasar Saudiyya Kan Keke Rásųwa

INNÁ LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UƝ

Allah Ya Yiwa Alhaji Ali Obobo Da Ya Taba Zuwa Ƙasar Saudiyya Kan Keke Rásųwa Cikin Daren Nan A Asibiti, Bayan Ya Sha Fama Da Jinya.

Idan Baku Manta Ba Shine Wanda Da Yake Yawan Tattakin Zuwa Ziyara A Wurare Da Dama Domin Sada Zumunci Tareda Zagaye Kasashe A Keke Ko Kafa

Allah Ya Gafarta Masa. Ameen!

Karanta Wannan  SUBHANALLAH: Rikìçìn Ďàba Ya Bàŕķè A Yankin Dorayi Dake Kano A Cikin Darèn Nan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *