fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Allah yawa mahaifin Sheikh Albani Zaria Rasuwa

INNA LILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Mahaifin Sheik Albani Zaria Ya Rasu

Allah ya yi wa mahaifin Marigayi Sheikh Albani Zariya Rasuwa.

Alhaji Danjuma ya rasu ne yau da asubahi. An yi jana’izar sa karfe 9:00am a Muciya dake Sabongari Zariya.

Rariya.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  An zargi gwamnatin Zulum da biyan malaman makaranta Albashin Naira Dubu 6

Leave a Reply

Your email address will not be published.