fbpx
Friday, July 1
Shadow

Allah yawa mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa, Horo Dan Mama Rasuwa

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un.

 

Allah yawa mahaifiyar tauraron fina-finan Hausa wanda ya shahara wajan wasan Barkwanci, Nasiru Auwal wanda aka fi sani da Horo dan Mama rasuwa.

 

Ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumunta inda yayi fatan masoya su sakashi a Addu’a Allah ya jikanta.

Muna fatan Allah ya jikanta ya kai Rahama Kabarinta.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Zafafan hotunan Fati Washa

Leave a Reply

Your email address will not be published.