fbpx
Friday, December 2
Shadow

Allah yayi wa Jarumin Barkwanci(comedy) SA’ADU ADO GANO(ƁAWO) rasuwa, kuma tuni anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar

INNALILLAHI WA’INNA ILAHIRRAJU’UN

Allah yayi wa Jarumin Barkwanci(comedy) SA’ADU ADO GANO(ƁAWO) rasuwa, kuma tuni anyi janaizarsa kamar yadda Addinin Musulunci ya tanadar.

Muna Addu’ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani. 🙏🙏

R.I.J.F 😭 😭 😭 😭

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Talla: Danna nan dan samun gagarumar kyauta

Karanta wannan  Abin farin ciki hotunan tauraron Dan wasan Kwaikwayo na kasar India Shahrukh Khan, yana gabatar da aikin Umrah!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *