“Allah zai tsayar daku ya muku hisabi akan mulkinki”>>Sakon Sheikh Dr. Ahmad B.U.K ga shuwagabanni
by hutudole
Shugaban Kasa Ya Sani, Shugaban Majalisar Dattawa Ya Sani, Shugaban Majalisar Tarayya Ya Sani, Gwamnoni Su Sani, Wallahi Allah Zai Tsayar Da Su Ya Yi Musu Hisabi Kan Wannan Wahalhalu Da Ake Ciki Na Ba Gaira Ba Dalili, Cewar Sheikh Dr. Ahmad BUK.
rariya.
Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa: