fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Allahu Akbar: Mutumin da yayi tattaki daga Afrika ta zuwa Makkah don aikin Hajji ya sauka bayan shekaru uku

Mutumin da yayi tattaki daga Afriaka ta kudu zuwa Makkah ya sauka a kasa mai tsarki.

Mutun ya bayyana cewa yayi tattakin ne domin yayi aiki Hajji kuma shekaru uku yayi yana tafiyar.

Yayin da kuma ya kara da cewa a kafa zai yi tattaki ya koma kasarsa.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Kalli bideyon kwallon da Messi yaci a wasan da suka lallasa Clermont wacce ta dauki hankula sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published.