Saturday, July 20
Shadow

ALLAHU AKBAR: Ya Rasu A Yau Asabar Bayan An Yi Gama Hawan Arfa Da Shi A Makkah

ALLAHU AKBAR: Ya Rasu A Yau Asabar Bayan An Yi Gama Hawan Arfa Da Shi A Makkah.

Daya daga cikin mahajjatan jihar Katsina, Alhaji Ali Tukur Daura ya rasu a yau bayan an kammala hawan Arfa da shi a kasar Saudiyya.

Allah Ya gafarta masa.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan jami'an tsaron dake samar da tsaro a Dakin Ka'aba wanda suka jawo cece-kuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *