fbpx
Tuesday, July 5
Shadow

Allahu Akbar: Yarinya yar shekara 14 tazo ta daya a gasar karatun Alqur’ani a Badagry

Wata kungiyar mai zaman kanta a jihar Legas dake Badagry ta hada gasar karatun Alqur’ani wanda wanda wata yarinya yar shekara 14, Haneefat Yusuf tayi nasarar zuwa ta daya a shashen manya.

Inda aka bata kyautar naira 100,000 da wasu abubuwa yayin da wata yarinya yar shekara 12 Wasilat Adewuyi da wani yaro dan shekara 13 Saheed Abdullahi sukazo na biyu dana uku inda aka basu naira dubu 50 da 30.

Sai a sashen yara Sulaiman Ridawanullah yazo na daya aka bashi 100,000 da wasu abubuwa sai Abdulsalam Sadiq dan shekara 13 da yaro dan shekara 6 Rahman Azeez sukazo na biyu dana uku inda aka basu naira dubu 50 da 30.

Leave a Reply

Your email address will not be published.