fbpx
Sunday, August 7
Shadow

Allahu Akbar:Wata ‘yar Najeriya ta sake rasuwa a Makkah bayan an dawo daga hawan Arfa

Wata ‘yar Najeriya data je aikin Hajji ta sake rasuwa bayan an dawo daga Arfah, Hasiya Aminu.

Hasiya Aminu ta kasance ‘yar jihar Kaduna kuma ‘yar Najeriya ta biyu data mutu a Makkah bayan Aisha Ahmad yar jihar Nasarawa.

Dr. Usama Galadima dake lura da ‘yan Najeriya yace batayi rashin lafiya kafin ta mutu ba, kuma an sanar da iyalanta sannan za a yi mata jana’iza kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.

Hasiya ta mutu ne tana bacci bayan an dawo daga hawan Arfa.

Karanta wannan  Allahu Akbar: Daya daga cikin mahajjatan Kano ya rasu anyi masa janaza a Masjidil Haram

 

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.