fbpx
Sunday, February 28
Shadow

Almajirai 3 da wasu 8 sun kone bayan gobarar tankar mai a Abuja

Almajirai 3 ne da wasu mutane 8 suka kone bayan gobarar tankar man fetur a Gawu dake Abaji, babban birnin tarayya Abuja.

 

Dailytrust ta ruwaito cewa lamarin ya farune da misalin karfe 11:23 yayin da Motar tankar Man ke kokarin gannin ta kaucewa motar Dangote da suke shirin yin taho mu gama.

 

Wani shaida ya bayyana cewa bayan faduwar motar man fetur din ta fara zubar da man fetur din wanda hakan yasa wasu suka ruga da bokitai suna kwasar ganima, a garin hakane gobarar ta tashi.

 

Hutudole ya fahimci cewa wanda suka mutu din akwai Halima Mohammed Yusuf, chairman of the vigilante of Gawu, Adamu Ibrahim, Dantala Usman, Umar Aliyu, Mohammed Hamza, Hassan Usman, Gambo Hamisu and Sani Abdulmutalib.

“some natives of the community after noticing the petrol was pouring out of the fallen tanker rushed to the scene with buckets and jerry-cans to scoop fuel.

 

“It was while scooping the fuel from the fallen tanker, when it suddenly exploded and killed three Almajiri boys and eights others including a woman who came to the scene to chase the boys away from the scene,” he said.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:


×
Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *