fbpx
Monday, August 15
Shadow

Al’ummar jihar Anambra sun bayyana cewa hukumar zabe ta INEC ta nemi su biya 20,000 kafin tayi masu rigistar katin zabe

Al’ummar Onitsha dake jihar Anambra sun bayyana cewa hukumar zabe ta INEC ta nemi kowa ya biya naira 20,000 kafin suyi masu rigitar katin zabe.

A wani karamin bidiyo da sukayi ne suka bayyana hakan inda sukace hukumar zaben ta dakatar da cigaba da masu rigistar katin zabe.

Inda suka ce ba zasu taba yiwa wani rigistar katin zaben ba har sai sun biya naira 20,000.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Karanta wannan  Gwamna Wike ya caccaki sanatocin dake shirin shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published.