Kiristocin jihar Kaduna nata sayen naman kirismeti duk da matsanancin halin da ake ciki na rashin kudi, cewar manema labarai na DailyPost.
Menema labaran sun kai ziyarawa anguwanni daban daban a jihar inda suka ga yara mata da maza hadda tsaffi nata babbaka naman Kirismeti.
Kuma sun zanta wasu suka ce masu ai shi Kirisneti sau daya ake yinsa a shekara saboda haka zasu kashe kudi domin suyi mura sosai.
Hau-hauwar kayan masarufi da ake fama dashi bai dame su a cewar wasu Kiristocin, dole su bayyana murnarsu a fili.