fbpx
Tuesday, August 9
Shadow

Amad Diallo yaci kwallo a hari na farko daya kai inda Manchester United da AC Milan suka tashi wasa daci 1-1 a gasar Europa Legue

AC Milan ta mamaye wasan daga farko inda har taci kyakkyawar kwallo ta hannun Franck Kessie wadda aka soke, yayin da shima Harry Maguire ya kusan ciwa United kwallo a wasan duk dai kafin aje hutun rabin lokaci.
Amma daga bisani bayan an dawo daga hutun rabin lokacin Amad Diallo yayi nasarar ciwa United kwallo da kai a minti na 50, wadda ta kasance kwallon shi ta farko a hari na farko daya kai tun komawar shi kunhiyar daga Atalanta a farashin yuro miliyan 37.
Dan James ya kusan sake ciwa United wata kwallo a wasan bayan daya barar da babbar damar daya samu, yayin da shi kuma Kjaer ya ramawa Milan kwallon da kai wadda tasa aka tashi wasan daci 1-1 gami da wasa na biyu da zasu buga nan 18 ga watan maris.

Man Utd 1-1 AC Milan: Simon Kjaer grabs late away goal after Amad Diallo’s expertly improvised header

Milan dominated the first half as Franck Kessie saw his fine volley ruled out by VAR for a handball, while Harry Maguire somehow missed a sitter from a yard out just before the break, shinning his effort onto the post.

Karanta wannan  Kocin Manchester United ya bayyana dalilin daya sa shi ya ajiye Ronaldo a benci

 

But just minutes after coming on at half-time, Diallo’s brilliant header with his back to goal from Bruno Fernandes’ superb pick-out put United ahead (50), the 18-year-old’s first goal for the club since his £37m move from Atalanta in January.

 

Dan James missed another clear opportunity in the second half to extend United’s lead, and they were made to pay as Milan grabbed a deserved leveller on the balance of the game with Kjaer heading Rade Krunic’s corner past Dean Henderson, who got a touch to the effort and should have done better.

It means Milan take an away goal back to Italy for the second leg on March 18.

Dan sauke manhajar hutudole a wayoyin ku. Sai a bi wannan link din na kasa:

Leave a Reply

Your email address will not be published.