Saturday, July 13
Shadow

Amfanin dabino ga budurwa ga mata

Dabino na da matukar amfani ga matan aure da ‘yan mata.

Ga amfanin Dabino ga Matan Aure da ‘yan mata kamar haka:

Cin Dabino yana taimakawa mace ta haihu cikin sauki a gida ba tare da zuwa a sibiti ba.

Cin Dabino yana taimakawa wajan gyaran gashi da hana karyewa da faduwar gashin.

Ina matan da kiba ta musu yawa, suke son komawa jikinsu ya daidaita? Cin dabino yana taimakawa wajan rage kiba da daidaita jikin mata.

Ina mata dake son fuska ta rika sheki ta daina tattarewa da nuna alamun tsufa? Dabino na timakawa wajan kyawun fatar jiki data fuska.

Dabino na karawa mace ni’ima da samun gamsuwa yayin jima’i.

Karanta Wannan  Amfanin cin dabino da safe

Yawanci mata masu ciki suna sane da cewa a lokacin laulayin ciki sukan yi fama da ciwon basir, dabino na taimakawa wajan magance wannan matsala.

Dabino na taimakawa mata magance matsalar infection.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *