Sunday, July 21
Shadow

Amfanin shan ruwan kanunfari ga maza

Maza na iya Amfani da ruwan Kanunfari a matsayin shayi a rika sha.

Amfanin hakan shine yana karawa namiji karfin Azzakari sosai.

Sannan ga wanda yake da matsalar rashin mikewar Azzakari, zai iya amfani da ruwan kanunfari wajan magance matsalar.

Wanda kuma yake son kara karfin sha’awarsa, shima yana iya amfani da ruwan kanunfari wajan hakan.

Saidai masana kiwon lafiya sun bada shawarar a rika shan ruwan Kanunfari ba da yawa ba dan kar ya zama illa ga maisha maimakon amfanarwa.

Karanta Wannan  Amfanin kanunfari da madara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *